2 Samaʼila 14:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ta kuma ce, “Ina roƙonka, ya ubangijina sarki, ka bar ni in yi magana.” Sai ya ce, “Yi maganarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai matar ta ce, “Bari baiwarka ta ƙara yin magana sau ɗayan nan wa ranka yă daɗe.” Ya ce, “Ki faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |