2 Samaʼila 13:36 - Littafi Mai Tsarki36 Yana gama magana ke nan, sai ga 'ya'yan sarki sun iso. Suka yi ta kuka da ƙarfi. Sarki kuma da dukan fādawansa suka yi kuka mai tsanani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Yana gama magana, sai ga ’ya’yan sarki maza suka shigo suna kuka da ƙarfi. Sarki ma da dukan bayinsa suka yi kuka mai zafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |