2 Samaʼila 13:35 - Littafi Mai Tsarki35 Sai Yonadab ya ce wa sarki, “Waɗannan 'ya'yan sarki ne yake zuwa, kamar yadda na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Yonadab ya ce wa Sarki, “Duba, ga ’ya’yan sarki maza sun zo; ya faru kamar dai yadda bawanka ya faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |