2 Samaʼila 13:23 - Littafi Mai Tsarki23 Bayan shekara biyu cif, sai Absalom ya sa a yi masa sausayar tumaki a Ba'al-hazor, wadda take kusa da Ifraimu. Ya kuma gayyaci dukan 'yan'uwansa, wato 'yan sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Bayan shekaru biyu, sa’ad da masu askin tumakin Absalom suna Ba’al-Hazor, kusa da iyakar Efraim, sai ya gayyaci dukan ’ya’yan sarki maza a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |