2 Samaʼila 13:19 - Littafi Mai Tsarki19 Tamar ta baɗe kanta da toka, ta keta doguwar rigarta mai hannuwa wadda ta sa, ta rufe fuska da hannu, ta tafi tana ta kuka da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai Tamar ta zuba toka a kanta, ta kuma yayyage doguwar riga mai kayan adon da take sanye da shi. Ta sa hannunta a kai, ta tafi tana kuka da ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |