2 Samaʼila 12:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ya ce musu, “Tun yaron yana da rai, na yi azumi da kuka, ina cewa wa ya sani, ko Ubangiji zai yi mini jinƙai, ya bar yaron da rai? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ya ce musu, “Yayinda yaron yake da rai, na yi azumi, na kuma yi kuka. Na yi tunani na ce, ‘Wa ya sani? Ko Ubangiji zai yi mini alheri yă bar yaron yă rayu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |