2 Samaʼila 12:16 - Littafi Mai Tsarki16 Dawuda kuwa ya roƙi Allah saboda yaron. Ya yi azumi. Ya shiga ya kwanta a ƙasa dukan dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Dawuda ya roƙi Allah saboda yaron. Ya yi azumi, ya kuma shiga gidansa ya kwana kwance a ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |