Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




2 Samaʼila 11:19 - Littafi Mai Tsarki

19-20 Ya ce wa manzo, “Bayan da ka gama faɗa wa sarki labarin yaƙin duka, idan sarki ya husata, har ya ce maka, ‘Me ya sa kuka tafi yaƙi kurkusa da garin? Ba ku sani ba za su tsaya a gefen garu daga ciki su yi harbi?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Ya umarci manzon ya ce, “Da ka gama yin wa sarki wannan batun yaƙin,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




2 Samaʼila 11:19
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sai Yowab ya aika aka faɗa wa Dawuda labarin yaƙin.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ