2 Samaʼila 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Da aka faɗa wa Dawuda, cewa, Uriya bai tafi gidansa ba, Dawuda ya kira Uriya ya ce masa, “Ka dawo daga tafiya, me ya sa ba ka tafi gidanka ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Da aka gaya wa Dawuda, “Uriya bai tafi gida ba,” sai Dawuda ya tambaye shi ya ce, “Ba ka zo daga wuri mai nisa ba? Me ya sa ba ka je gida ba?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |