2 Samaʼila 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sa'ad da Dawuda ya ji labari, ya tara Isra'ilawa duka, ya haye Urdun zuwa Helam. Suriyawa kuwa suka ja dāgar yaƙi, suka yi yaƙi da Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Da aka gaya wa Dawuda wannan, sai ya tattara dukan Isra’ila, ya ƙetare Urdun, ya je Helam. Arameyawa suka ja dāgār yaƙinsu, suka kara da Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |