2 Samaʼila 10:16 - Littafi Mai Tsarki16 Hadadezer ya aika aka kawo Suriyawan da suke a hayin Kogin Yufiretis. Suka taru a Helam. Shobak shugaban rundunar Hadadezer shi ne ya shugabance su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Hadadezer sarkin Zoba ya aika a kawo Arameyawan da suke ƙetaren Kogin Yuferites. Suka iso Helam a ƙarƙashin shugabancin Shobak, shugaban dukan sojojin Hadadezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |