2 Samaʼila 10:12 - Littafi Mai Tsarki12 Mu yi ƙarfin hali, mu yi jaruntaka saboda jama'armu da biranen Allahnmu. Ubangiji ya yi abin da ya gamshe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ku yi ƙarfin hali, mu kuma yi yaƙi da ƙarfin zuciya saboda mutanenmu da kuma birane Allahnmu. Ubangiji zai yi abin da yake da kyau a idanunsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |