2 Samaʼila 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Dawuda ya ce masa, “Faɗa mini abin da ya faru.” Sai ya ce, “Mutane sun gudu daga bakin dāga, an kuma kashe galibin mutanenmu. Saul da ɗansa Jonatan kuma sun mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Dawuda ya ce, “Gaya mini, me ya faru?” Sai ya ce, “Mutane sun gudu daga yaƙi, aka kuma karkashe yawancin mutane. Shawulu da ɗansa Yonatan ma sun mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |