2 Samaʼila 1:23 - Littafi Mai Tsarki23 “Saul da Jonatan ƙaunatattu ne, suna da bansha'awa, A raye suna tare, haka kuma a mace suna tare. Sun fi gaggafa sauri, Sun fi zaki ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Shawulu da Yonatan, a raye ƙaunatattu ne da kuma bansha’awa, a mace kuma ba su rabu ba. Sun fi gaggafa sauri, sun fi zaki ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |