2 Samaʼila 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 Kashegari sai ga wani mutum ya zo daga sansanin Saul, da tufafinsa a yayyage, da ƙura kuma a kansa. Da ya zo wurin Dawuda sai ya fāɗi ƙasa, ya yi gaisuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 A rana ta uku sai ga wani mutum ya zo daga sansanin Shawulu da yagaggen riga da ƙura a kansa. Da ya zo wurin Dawuda sai ya fāɗi a ƙasa don yă nuna bangirma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |