2 Samaʼila 1:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai Dawuda ya kira ɗaya daga cikin samarin, ya ce masa, “Ka kashe shi.” Ya dai buge shi, ya mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sai Dawuda ya kira ɗaya daga cikin mutanensa ya ce, “Je ka kashe shi!” Haka kuwa ya buge shi, ya kuwa mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |