2 Korintiyawa 9:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai kowa yă bayar yadda ya yi niyya, ba tare da ɓacin rai ko tilastawa ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ya kamata kowa yă bayar bisa ga abin da ya yi shawara a zuciyarsa, ba tare da jin nauyi ko don dole ba, gama Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |