2 Korintiyawa 9:6 - Littafi Mai Tsarki6 Abin la'akari fa, shi ne wanda ya yi ƙwauron yafa iri, gonarsa za ta yi masa ƙwauron amfani, wanda kuwa ya yafa a yalwace, sai ya girba a yalwace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ku tuna fa, duk wanda ya yi shuki kaɗan zai girbe kaɗan, kuma duk wanda ya yi shuki da yawa, zai girbe a yalwace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |