2 Korintiyawa 9:3 - Littafi Mai Tsarki3 Amma ma aiko da 'yan'uwan nan, don kada gadarar da muke yi da ku a wannan al'amari ta zama banza, domin ku zauna a kan shiri, kamar yadda dā na ce za ku zauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma ina aika ’yan’uwan nan don kada taƙamar da muke yi da ku, a kan wannan al’amari ta zama a banza, sai dai domin yă zama kuna nan a shirye, kamar yadda na faɗa za ku kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |