2 Korintiyawa 9:12 - Littafi Mai Tsarki12 Domin aikin nan na alheri, ba biyan bukatar tsarkaka kaɗai yake yi ba, har ma yana ƙara yawaita godiya ga Allah ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Wannan hidimar da kuke yi, ba bukatun mutanen Allah kaɗai take biya ba, amma tana cike da hanyoyin nuna godiya masu yawa ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |