2 Korintiyawa 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 Za a wadata ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa a yalwace, bayarwar nan kuwa da za ku yi, za ta zama sanadin godiya ga Allah ta wurinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Za a wadatar da ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa hannu sake a kowane lokaci. Ta wurinmu kuma bayarwarku hannu sake za tă zama sanadin godiya ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |