2 Korintiyawa 8:24 - Littafi Mai Tsarki24 Saboda haka sai ku tabbatar wa waɗannan mutane a gaban ikilisiyoyi irin ƙaunarku, da kuma cewa taƙama da ku da muke yi gaskiya ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Saboda haka, ku nuna wa waɗannan mutane shaidar ƙaunarku, da kuma dalilin taƙamarmu da ku, domin ikkilisiyoyi su gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |