2 Korintiyawa 8:2 - Littafi Mai Tsarki2 wato, ko da yake an gwada su da matsananciyar wahala, suna kuma a cikin baƙin talauci, duk da haka, yawan farin cikinsu, har ya kai su ga yin alheri ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Gama sun sha wuya sosai saboda tsananin wahalar da suka shiga, har yawan farin cikinsu ya kai su ga yin alheri ta bayarwa ga waɗansu, ko da yake suna cikin tsananin talauci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |