2 Korintiyawa 8:16 - Littafi Mai Tsarki16 Godiya tā tabbata ga Allah wanda ya sa tsananin kula da ku a zuciyar Titus, kamar yadda nake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ina gode wa Allah, wanda ya sa a zuciyar Titus, irin kula da nake da shi dominku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |