2 Korintiyawa 7:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ko a lokacin da muka zo ƙasar Makidoniya ma, ba mu sami shaƙatawa ba, ana ta wahalshe mu ta kowace hanya, a waje ga husuma, a zukatanmu kuma ga fargaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama sa’ad da muka zo Makidoniya, jikin nan namu bai sami hutu ba, sai ma aka matsa mana a ta kowane gefe, a waje ga rikici, a zukatanmu kuma ga tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |