2 Korintiyawa 7:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ba don in sa muku laifi na faɗi haka ba, don dā ma na gaya muku, abin ƙauna kuke a gare mu ƙwarai, ko a mace ko a raye, ba mu rabuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ba na faɗin wannan don in sa muku laifi. Na riga na gaya muku yadda muke ƙaunarku ƙwarai cikin zukatanmu, har babu abin da zai iya raba ku da ƙaunarmu, ko a mutuwa ko a rayuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |