2 Korintiyawa 6:2 - Littafi Mai Tsarki2 Domin ya ce, “Na saurare ka a lokacin samun karɓuwa, Na kuma taimake ka a ranar ceto.” Ga shi, yanzu ne lokacin samun karɓuwa! Ga shi kuma, yau ce ranar ceto! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Gama ya ce, “A lokacin samun alherina, na ji ka, a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.” Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |