2 Korintiyawa 6:18 - Littafi Mai Tsarki18 In kasance Uba a gare ku, Ku kuma ku kasance 'ya'yana, maza da mata, In ji Ubangiji Maɗaukaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Kuma, “Zan zama Uba a gare ku, ku kuma za ku zama ’ya’yana, maza da mata, in ji Ubangiji Maɗaukaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |