2 Korintiyawa 6:14 - Littafi Mai Tsarki14 Kada ku yi cuɗanya marar dacewa da marasa ba da gaskiya. To, me ya haɗa aikin adalci da na mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Kada ku haɗa kai da marasa bi. Gama me ya haɗa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haɗa haske da duhu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |