2 Korintiyawa 6:10 - Littafi Mai Tsarki10 kamar muna baƙin ciki, kullum kuwa farin ciki muke yi, kamar matalauta muke, duk da haka kuwa muna arzuta mutane da yawa, kamar ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 cikin baƙin ciki, duk da haka kullum cikin murna muke. Cikin matalauta, duk da haka muna azurtar da mutane da yawa. Ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |