2 Korintiyawa 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da yake kuma muna aiki tare da Allah, muna roƙonku kada ku yi na'am da alherin Allah a banza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A matsayinmu na abokan aikin Allah, muna roƙonku kada ku karɓi alherin Allah a banza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma jama'a suka ce wa Saul, “Jonatan da ya yiwo babbar nasara domin Isra'ila, a ce za a kashe shi? Kai, a'a! Mun yi alkawari ga Ubangiji mai rai, Jonatan ba zai yi hasarar ko gashi guda daga kansa ba. Abin da ya yi a yau, da taimakon Allah ne ya yi.” Da haka mutane suka ceci Jonatan, har ba a kashe shi ba.