2 Korintiyawa 5:20 - Littafi Mai Tsarki20 Saboda haka, mu jakadu ne na Almasihu, wato, Allah na neman mutane ta wurinmu. Muna roƙonku a madadin Almasihu, ku sulhuntu da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Saboda haka, mu jakadu ne na Kiristi, sai ka ce Allah kansa yake magana ta wurinmu. Muna roƙonku a madadin Kiristi. Ku sulhuntu da Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |