Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




2 Korintiyawa 5:2 - Littafi Mai Tsarki

2 A jikin nan muna ajiyar zuciya, mun ƙosa mu samu a suturta mu da jiki namu na Sama,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Kafin nan muna nishi, da marmari a yi mana sutura da gidanmu na sama,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




2 Korintiyawa 5:2
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Banda haka ma, har mu kanmu da muka riga muka sami Ruhu Mai Tsarki, wanda yake shi ne nunan fari, a cikin abubuwan da za mu samu, muna nishi a ranmu, muna ɗokin cikar zamanmu na 'ya'yan Allah, wato, fansar jikin nan namu ke nan.


Duka biyu suna jan hankalina ƙwarai. Burina in ƙaura in zauna tare da Almasihu, domin wannan shi ne ya fi kyau nesa.


Kaitona! Wa zai cece ni daga jikin nan, wanda yake kai ni ga mutuwa?


Ga shi, zan sanar da ku wani asiri! Ba dukanmu ne za mu yi barci ba, amma dukanmu za a sauya kamanninmu,


Kai ne ka siffata jikina da ƙasusuwa da jijiyoyi, Ka rufe ƙasusuwan da nama, naman kuma ka rufe da fata.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ