2 Korintiyawa 5:18 - Littafi Mai Tsarki18 Duk wannan kuwa yin Allah ne, shi da ya sulhunta mu da kansa ta wurin Almasihu, ya kuma ba mu aikin shelar sulhuntawar, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Duk wannan kuwa daga Allah ne, wanda ya sulhunta mu da kansa ta wurin Kiristi, ya kuma ba mu hidimar sulhu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |