2 Korintiyawa 5:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin waɗanda suke a raye, kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin kada waɗanda suke rayuwa kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |