2 Korintiyawa 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ƙaunar Almasihu a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ƙaunar Kiristi a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |