2 Korintiyawa 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Don lalle ne a gabatar da mu duka, a gaban kursiyin shari'a na Almasihu, domin kowa yă sami sakamakon abin da ya yi tun yana tare da wannan jiki, ko mai kyau ne, ko kuma marar kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Gama dole dukanmu mu bayyana a gaban kujerar shari’ar Kiristi, domin kowannenmu yă karɓi ladan aikin da ya yi a wannan jiki, ko mai kyau ne ko marar kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |