2 Korintiyawa 4:6 - Littafi Mai Tsarki6 Domin shi Allah wanda ya ce, “Haske yă ɓullo daga duhu ya haskaka,” shi ne ya haskaka zukatanmu domin a haskaka mutane su san ɗaukakarsa a fuskar Yesu Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Domin shi Allah wanda ya ce, “Bari haske yă haskaka daga duhu,” ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don yă ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |