2 Korintiyawa 4:15 - Littafi Mai Tsarki15 Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin Allah ya yaɗu ga mutane masu yawa, ta haka ya zama sanadin yawaita godiya ga Allah, domin a ɗaukaka Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin nan da yake bazuwa zuwa ga mutane masu yawa, yă zama dalilin godiya mai yawa ga ɗaukakar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |