2 Korintiyawa 3:9 - Littafi Mai Tsarki9 Gama idan hidimar da take jawo hukunci abar ɗaukakawa ce, to, lalle hidimar da take jawo samun adalcin Allah ta fi ta ɗaukaka nesa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 In hidimar da take jawo wa mutane hukunci tana da ɗaukaka haka, to, lalle, hidimar da take kawo adalci za tă fi ta ɗaukaka nesa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |