2 Korintiyawa 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 To, Ubangiji fa shi ne Ruhu, a inda Ruhun Ubangiji yake kuma, a nan 'yanci yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ubangiji fa, shi ne Ruhu, kuma duk inda Ruhun Ubangiji yake, a nan ’yanci yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |