2 Korintiyawa 3:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ba kamar Musa muke ba, wanda ya rufe fuskarsa da mayafi, don kada Isr'ailawa su ga ƙarewar ɗaukakar nan mai shuɗewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Mu ba kamar Musa ba ne, wanda ya rufe fuskarsa da lulluɓi, don kada Isra’ilawa su ga ƙarewar ɗaukakan nan mai shuɗewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |