2 Korintiyawa 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Wato, har ila yau, yabon kanmu za mu fara yi kuma? Ko kuwa muna bukatar wasiƙun yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku, kamar yadda waɗansu suke yi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yabon kanmu ne kuma muka fara yi? Ko kuwa muna bukatar wasiƙun yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku, kamar yadda waɗansu suke yi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |