2 Korintiyawa 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Gara dai ku yafe masa, ku kuma ƙarfafa masa zuciya, don kada gāyar baƙin ciki ya sha kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Yanzu fa, a maimako, gara ku yafe masa, ku kuma ta’azantar da shi, don kada baƙin ciki mai yawa yă sha kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |