2 Korintiyawa 2:6 - Littafi Mai Tsarki6 Irin mutumin nan, horon nan da galibin jama'a suka yi masa, ai, ya isa haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Irin wannan mutum, horon da yawancin mutane suka yi masa ya isa haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ku dubi fa irin himmar da baƙin cikin nan, da Allah yake so ya sa a zukatanku, da irin ɗokin da kuka yi na gyara al'amuranku, da irin haushin da kuka ji, da irin tsoron da kuka ji, da irin begen da kuka yi, da irin himmar da kuka yi, da kuma irin niyyarku ta horo. A game da wannan sha'ani kam, lalle ta kowace hanya kun nuna cewa ba ku da laifi.