2 Korintiyawa 2:15 - Littafi Mai Tsarki15 Don kuwa, a gun Allah mu ne ƙanshin Almasihu a cikin waɗanda ake ceto, da waɗanda suke a hanyar hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Don kuwa, a wurin Allah mu ƙanshin Kiristi ne cikin waɗanda ake ceto, da kuma waɗanda suke hanyar hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |