2 Korintiyawa 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 duk da haka dai hankalina bai kwanta ba, domin ban tarar da ɗan'uwana Titus a can ba, saboda haka, sai na yi bankwana da su, na zarce na tafi Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 duk da haka, ban sami salama a zuciyata ba domin ban sami ɗan’uwana Titus a can ba. Sai na yi bankwana da su na wuce zuwa Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |