2 Korintiyawa 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 don kada Shaiɗan ya ribace mu, gama mu ba jahilan makidodinsa ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 don kada Shaiɗan yă rinjaye mu. Da yake muna sane da dabarunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ubangiji ya tambaye shi, ya ce, “Ko ka lura da bawana Ayuba? Ba wani mutumin kirki, mai aminci, kamarsa a duniya. Yana yi mini sujada, natsattse ne, yana ƙin aikata kowace irin mugunta. Kai ka sa na yardar maka ka far masa, ba tare da wani dalili ba. Amma duk da haka Ayuba yana nan da amincinsa kamar yadda yake.”