2 Korintiyawa 13:7 - Littafi Mai Tsarki7 Amma muna roƙon Allah kada ku yi wani mugun abu, ba don mu mu zama kamar mun ci gwajin kawai ba, sai dai domin ku yi abin da yake daidai, ko da yake za ku ga kamar mun kāsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Muna addu’a ga Allah kada ku aikata wani laifi. Ba don mutane su gani cewa mun ci gwajin ba ne, a’a, sai dai don ku yi abin da yake daidai, ko da yake zai zama kamar mun fāɗi gwajin ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |