2 Korintiyawa 12:11 - Littafi Mai Tsarki11 Na yi wauta kam, amma ku ne kuke tilasta mini, ku ne kuwa ya kamata ku yaba mini, domin ba inda na kasa waɗannan mafifitan manzanni, ko da yake ni ba kome ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Na yi wauta kam, amma ku ne kuke tilasta mini, ku ne kuwa ya kamata ku yaba mini, domin ba inda na kāsa waɗannan mafiffitan manzanni, ko da yake ni ba kome ba ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |